Littafi Mai Tsarki

Zab 67:6-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Ƙasa ta ba da amfaninta,Allah, wanda yake Allahnmu ne, ya sa mana albarka.

7. Allah ya sa mana albarka,Da ma dukan jama'a ko'ina su girmama shi.