Littafi Mai Tsarki

Zab 66:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Shi ne yake rayar da mu,Bai kuwa yarda mu fāɗi ba.

10. Ka jarraba mu, ya Allah,Kamar yadda ake tace azurfa da wuta,Haka nan ka jarraba mu.

11. Ka bar mu muka fāɗa a tarko,Ka ɗora mana kaya masu nauyi.