Littafi Mai Tsarki

Zab 66:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku faɗa wa Allah cewa, “Al'amuran da kake aikatawaSuna da banmamaki ƙwarai!Ikonka yana da girma ƙwarai,Har maƙiyanka sukan durƙusa a gabanka don tsoro.

Zab 66

Zab 66:1-9