Littafi Mai Tsarki

Zab 61:7-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Ka sa ya yi mulki har abada a gabanka, ya Allah,Ka tsare shi da madawwamiyar ƙaunarka, da amincinka.

8. Don haka zan yi ta raira waƙar yabonka kullayaumin,A sa'ad da nake miƙa maka abin da na alkawarta.