Littafi Mai Tsarki

Zab 60:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zan yi amfani da Mowab kamar kwanon wanki,Edom kuwa kamar akwatin takalmina.Zan yi sowar nasara a kan Filistiyawa.”

Zab 60

Zab 60:4-12