Littafi Mai Tsarki

Zab 60:11-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Ka taimake mu, mu yaƙi abokan gāba,Domin taimako irin na mutum banza ne!

12. Idan Allah yana wajenmu,Za mu yi nasara,Zai kori abokan gābanmu.