Littafi Mai Tsarki

Zab 59:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zan raira waƙa a kan ikonka,Kowace safiya zan raira waƙa da ƙarfiGa zancen madawwamiyar ƙaunarka.Kai mafaka ne a gare ni,Wurin ɓuya a kwanakin wahala.

Zab 59

Zab 59:9-17