Bari su zama kamar katantanwu waɗanda sukan narke su yi yauƙi,Allah ya sa su zama kamar jinjirin da aka haifa matacce.Wanda bai taɓa ganin hasken rana ba.