Littafi Mai Tsarki

Zab 58:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Adalai za su yi murna sa'ad da suka ga an hukunta masu zunubi,Za su wanke ƙafafunsu cikin jinin mugaye.

11. Mutane za su ce, “Hakika an sāka wa adalai,Hakika akwai Allah wanda yake shara'anta duniya!”