Littafi Mai Tsarki

Zab 57:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Raina yana tsakiyar zakoki,Na kwanta a tsakiyar waɗanda suka yi niyyar cinye mutane.Haƙoransu kamar māsu da kibau suke,Harsunansu masu kaifi ne kamar takobi.

Zab 57

Zab 57:1-11