Littafi Mai Tsarki

Zab 56:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga Allah nake dogara, ina yabon alkawarinsa,Gare shi na dogara, ba zan ji tsoro ba.Me mutum kawai zai yi mini?

Zab 56

Zab 56:1-10