Littafi Mai Tsarki

Zab 55:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hankalina ya tashi saboda yawan kurarin maƙiyana,Saboda danniyar mugaye.Sukan jawo mini wahala,Suna jin haushina suna ƙina.

Zab 55

Zab 55:2-5