Littafi Mai Tsarki

Zab 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗanda suka fake gare ka za su yi farin ciki,Kullum za su yi ta raira waƙa domin murna.Kana kiyaye waɗanda suke ƙaunarka,Suna kuwa matuƙar murna saboda kai.

Zab 5

Zab 5:3-12