Littafi Mai Tsarki

Zab 44:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allah, saboda kai ne ake karkashe mu a kowane lokaci,Ake kuma maishe mu kamar tumakin da za a yanyanka.

Zab 44

Zab 44:15-26