Littafi Mai Tsarki

Zab 43:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zan tafi wurin bagadenka, ya Allah,Zuwa gare ka, kai wanda kake sa ni in yi murna da farin ciki,In raira waƙar yabo a gare ka da garayata,Ya Allah, Allahna!

Zab 43

Zab 43:1-5