Ya Allah, kai ne kake kāre ni,Me ya sa ka yashe ni?Me ya sa nake ta shan wahala saboda muguntar maƙiyana?