Littafi Mai Tsarki

Zab 42:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa nake baƙin ciki haka?Me ya sa nake damuwa ƙwarai?Zan dogara ga Allah,Zan sāke yin yabonsa,Mai Cetona, Allahna.

Zab 42

Zab 42:3-6