Littafi Mai Tsarki

Zab 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka amsa mini sa'ad da na yi kira,Ya Allah, madogarata!Lokacin da nake shan wahala, ka zama mai taimakona.Ka yi mini alheri, ka kuma saurari addu'ata!

Zab 4

Zab 4:1-8