Littafi Mai Tsarki

Zab 38:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu son kashe ni, sun haƙa mini tarkuna,Masu so su cuce ni, suna barazanar lalatar da ni,Yini sukutum suna ƙulla mini maƙarƙashiya.

Zab 38

Zab 38:11-19