Littafi Mai Tsarki

Zab 37:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka,Za su zauna lafiya lau a ƙasar,Amma waɗanda ya la'antaZa a kore su su fita.

Zab 37

Zab 37:12-26