Littafi Mai Tsarki

Zab 31:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Ku ƙaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka!Ubangiji yana kiyaye masu aminci,Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.

24. Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali,Dukanku da kuke sa zuciya ga Ubangiji!