Littafi Mai Tsarki

Zab 31:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Baƙin ciki ya gajerta kwanakina,Kuka kuma ya rage shekaruna.Na raunana saboda yawan wahalata,Har ƙasusuwana suna zozayewa!

Zab 31

Zab 31:5-16