Littafi Mai Tsarki

Zab 30:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku raira yabo ga Ubangiji,Ku amintattun jama'arsa!Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya aikata,Ku yi masa godiya!

Zab 30

Zab 30:2-10