Littafi Mai Tsarki

Zab 30:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ba zan yi shiru ba,Zan raira maka yabo,Ya Ubangiji, kai ne Allahna,Zan gode maka har abada.

Zab 30

Zab 30:5-12