Littafi Mai Tsarki

Zab 25:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Ka yi mini kāriya, ka cece ni,Gama na zo wurinka neman kāriya.

21. Ka sa nagartata da amincina su kiyaye ni,Gama na dogara gare ka.

22. Ka fanshi jama'arka daga dukan wahalarsu, ya Allah!