Littafi Mai Tsarki

Zab 24:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Duniya da dukan abin da yake cikinta na Ubangiji ne,Duniya da dukan mazaunanta nasa ne.

2. Ya gina ta a bisa ruwa mai zurfi na ƙarƙashin ƙasa,Ya kuma kafa harsashinta a zurfin teku.