Littafi Mai Tsarki

Zab 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da hanyan nan ta bi ta tsakiyar duhu na mutuwa,Ba zan ji tsoro ba, ya Ubangiji,Gama kana tare da ni!Sandanka na makiyayi da kerenkaSuna kiyaye lafiyata.

Zab 23

Zab 23:1-6