Littafi Mai Tsarki

Zab 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yabe ka a gaban babban taron jama'aSaboda abin da ka yi,A gaban dukan masu yi maka biyayya,Zan miƙa sadakokin da na alkawarta.

Zab 22

Zab 22:23-31