Littafi Mai Tsarki

Zab 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki yana murna, ya Ubangiji,Domin ka ba shi ƙarfi,Yana cike da farin ciki,Don ka sa ya ci nasara.

Zab 21

Zab 21:1-8