Littafi Mai Tsarki

Zab 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dokar Ubangiji cikakkiya ce,Tana wartsakar da rai.Umarnan Ubangiji abin dogara ne,Sukan ba da hikima ga wanda ba shi da ita.

Zab 19

Zab 19:1-14