Littafi Mai Tsarki

Zab 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ne Mai Cetona,Shi ne garkuwata mai ƙarfi.Allahna, shi ne yake kiyaye ni,Lafiya nake sa'ad da nake tare da shi,Yana kiyaye ni kamar garkuwa,Yana kāre ni, ya ba ni lafiya.

Zab 18

Zab 18:1-12