Littafi Mai Tsarki

Zab 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke hanzari zuwa ga gumaka,Za su jawo wa kansu wahala.Ba zan yi tarayya da su da hadayarsu ba.Ba zan yi sujada ga gumakansu ba.

Zab 16

Zab 16:1-11