Littafi Mai Tsarki

Zab 16:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Allah, ka kiyaye ni, gama na zo gare ka neman mafaka.

2. Na ce wa Ubangiji, “Kai ne Ubangijina,Dukan kyawawan abubuwan da nake da suDaga gare ka suke.”