Yakan kiyaye baƙi waɗanda suke zaune a ƙasar.Yakan taimaki gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu.Yakan lalatar da dabarun mugaye.