Littafi Mai Tsarki

Zab 144:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa 'ya'yanmu maza waɗanda suke cikin samartaka,Su zama kamar itatuwan da yake girma da ƙarfi.Ka sa 'ya'yanmu mataSu zama kamar al'amudai,Waɗanda suke adanta kusurwoyin fāda.

Zab 144

Zab 144:7-14