Littafi Mai Tsarki

Zab 142:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina kira ga Ubangiji don neman taimako,Ina roƙonsa.

2. Na kawo masa dukan koke-kokena,Na faɗa masa dukan wahalaina.

3. Sa'ad da na yi niyyar fid da zuciya,Ya san abin da zan yi.A kan hanyar da zan biMaƙiyana sun kafa mini tarko a ɓoye.