Littafi Mai Tsarki

Zab 139:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka gan ni kafin a haife ni.Ka ƙididdige kwanakin da ka ƙaddara mini,Duka an rubuta su a littafinka,Tun kafin faruwar kowannensu.

Zab 139

Zab 139:12-20