Littafi Mai Tsarki

Zab 139:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Ubangiji, ka jarraba ni, ka san ni.

2. Ka sa dukan abin da nake yi,Tun daga can nesa ka gane dukan tunanina.

3. Kana ganina, ko ina aiki, ko ina hutawa,Ka san dukan ayyukana.