Littafi Mai Tsarki

Zab 137:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma kada in ƙara iya raira waƙa,Idan na manta da ke,Idan ban tuna ke ceBabbar abar farin ciki ba!

Zab 137

Zab 137:1-9