Littafi Mai Tsarki

Zab 136:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku gode wa Ubangiji domin shi mai alheri ne,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.

2. Ku gode wa Allahn da ya fi dukan alloli girma,Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.