Littafi Mai Tsarki

Zab 135:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku yabi Ubangiji!Ku yabi sunansa, ku bayin Ubangiji,

2. Ku da kuke tsaye a Haikalin Ubangiji,A wuri mai tsarki na Allahnmu.

3. Ku yabi Ubangiji, domin nagari ne shi,Ku raira yabbai ga sunansa, domin shi mai alheri ne.