Littafi Mai Tsarki

Zab 131:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya Ubangiji, na rabu da girmankai,Na bar yin fariya,Ba ruwana da manyan al'amura,Ba ruwana kuma da zantuttukan da suka fi ƙarfina.

Zab 131

Zab 131:1-3