Littafi Mai Tsarki

Zab 130:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina jiran Ubangiji,Na zaƙu ƙwarai, fiye da matsara waɗanda suke jiran ketowar alfijir,I, fiye da matsara waɗanda suke jiran ketowar alfijir.

Zab 130

Zab 130:1-8