Littafi Mai Tsarki

Zab 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har yaushe raina zai jure da shan wahala?Har yaushe zan yi ta ɓacin rai dare da rana?Har yaushe maƙiyana za su riƙa cin nasara a kaina?

Zab 13

Zab 13:1-6