Littafi Mai Tsarki

Zab 129:4-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Amma Ubangiji mai adalci,Ya 'yantar da ni daga bauta.”

5. Allah ya sa duk waɗanda suke ƙin Sihiyona,A yi nasara da su a kuma kore su!

6. Allah ya sa su zama kamar ciyawar da take girma a kan soraye,Ta kuwa bushe kafin ta isa yanka.

7. Ba wanda zai tattara ta,Ya ɗaure ta dami dami.