Ka kunyatar da masu girmankaiSaboda sun ba da shaidar zur a kaina,Amma ni, zan yi tunani a kan ka'idodinka.