Littafi Mai Tsarki

Zab 119:35-37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. Ka bishe ni a hanyar umarnanka,Domin a cikinsu nakan sami farin ciki

36. Ka sa ni in so yin biyayya da ka'idodinka,Fiye da samun dukiya.

37. Ka kiyaye ni daga mai da hankali ga abin da yake marar amfani,Ka yi mini alheri kamar yadda ka alkawarta.