Littafi Mai Tsarki

Zab 119:145-147 Littafi Mai Tsarki (HAU)

145. Ina kira gare ka da zuciya ɗaya,Ka amsa mini, ya Ubangiji,Zan yi biyayya da umarnanka!

146. Ina kira gare ka,Ka cece ni, zan bi ka'idodinka!

147. Tun kafin fitowar rana ina kira gare ka neman taimako,Na sa zuciya ga alkawarinka.