Littafi Mai Tsarki

Zab 119:115-117 Littafi Mai Tsarki (HAU)

115. Ku rabu da ni, ku masu zunubi!Zan yi biyayya da umarnan Allahna.

116. Ka ƙarfafa ni kamar yadda ka alkawarta, zan kuwa rayu,Kada ka bar ni in kasa ci wa burina!

117. Ka riƙe ni, sai in zauna lafiya,Koyaushe zan mai da hankali ga umarnanka.