Littafi Mai Tsarki

Zab 118:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Suka kewaye ni a kowane gefeAmma na hallaka su ta wurin ikon Ubangiji!

12. Suka rufe ni kamar ƙudan zuma,Amma suka ƙone nan da nan kamar wutar jeji,Ta wurin ikon Ubangiji na hallaka su!

13. Aka auko mini da tsanani,Har aka kore ni,Amma Ubangiji ya taimake ni.